NE

News Elementor

Latest Posts

Nijar, Mali Da Burkina Faso Na Cikin Kasashe 7 Da Amurka Ta Hana wa Shiga Kasarta Bisa Dalilan Tsaro.

Gwamnatin Amurka ƙarƙashin jagorancin Donald Trump, ta sanar da sanya sabbin takunkuman hana shiga ƙasar ga wasu ƙasashe 7, ciki har Burkina Faso da Mali da kuma Jamhuriyar Nijar bisa dalilai na tsaro. A cikin wata sanarwa da fadar White House ta fitar, ta ce ƙasashe 7 da wannan doka ta shafa sun haɗa da...
Read more

Tinubu Ya Nemi Majalisa Da Amince Domin Naɗa Wanda Zai Maye Gurbin Shugaban Hukumar NMDPRA Da Ya Aje Aiki

Shugaban hukumar kula da harkokin man fetur ta ƙasa, Injiniya Farouk Ahmed da takwaransa Gbenga Komolafe sun ajiye aikinsu, kuma tuni da shugaban ƙasa, Shugaba Tinubu ya miƙa sunayen waɗanda za su gaje su ga Majalisar Dattawa domin amincewa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya nemi Majalisar Dattawa ta amince da naɗin sababbin manyan daraktoci...
Read more
1 … 51 52 53 54 55 56

Trending News

Editor's Picks

Gwamnan Kano Abba Kabir ya tura sunan mai magana da yawunsa, Sanusi Bature zuwa majalisa domin naɗa shi kwamishina

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunayen mutane biyu ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni, ciki har da mai magana da yawunsa, Sanusi Bature Dawakin Tofa. Sannan an miƙa sunan Hon. Balarabe Sa’idu Gani. Ana sa ran Majalisar za ta tantance mutanen biyu a ranar Talata,...

NE

News Elementor

Popular Categories

Must Read

©2025 – All Right Reserved. IconicFM