NE

News Elementor

Latest Posts

Rayuwar kowane ɗan Najeriya tana da muhimmanci gwamnati ba za ta yarda da mutuwar jama’a ba sakamakon sakancin jami’ai ba – Shugaban Najeriya

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci gudanar da cikakken bincike kan mutuwar wasu mutane da ake zargin masu haƙar ma’adinai ba bisa ƙa’ida ba ne, waɗanda Hukumar Tsaron Fararen Hula ta Najeriya (NSCDC) ta tsare a Minna, Jihar Neja.‎‎A cikin sanarwar da mai ba shugaban shawara kan yaɗa labarai da dabarun sadarwa, Bayo Onanuga,...
Read more

Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Kwamandan NSCDC na Jihar Neja kan mutuwar masu hakar ma’adinai a hannun hukumar

Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo, ya bayar da umarnin dakatar da Kwamandan hukumar tsaron farin kaya ta Civil Defence na Jihar Neja, Suberu Aniviye, nan take, biyo bayan mutuwar wasu da ake zargin masu hakar ma’adinai ba bisa ka’ida ba ne a jihar. Ministan ya kuma bayar da umarnin gudanar da cikakken bincike kan...
Read more

Gwamnatin Jihar Sokoto ta kammala horas da Limaman Juma’a na manyan masallatai a ƙananan hukumomi 8

Gwamnatin Jihar Sokoto ta kammala taron horaswa da ƙara wa juna sani ga Limaman Juma’a na manyan masallatai daga ƙananan hukumomi 8 na gundumar Sokoto ta Tsakiya, inda aka yi kira ga mahalarta da su isar da ilimin da suka samu ga al’ummominsu daban-daban. An kammala horon ne tare da Limaman Juma’a daga ƙananan hukumomin...
Read more
1 … 10 11 12 13 14 … 56

Trending News

Editor's Picks

Gwamnan Kano Abba Kabir ya tura sunan mai magana da yawunsa, Sanusi Bature zuwa majalisa domin naɗa shi kwamishina

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunayen mutane biyu ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni, ciki har da mai magana da yawunsa, Sanusi Bature Dawakin Tofa. Sannan an miƙa sunan Hon. Balarabe Sa’idu Gani. Ana sa ran Majalisar za ta tantance mutanen biyu a ranar Talata,...

NE

News Elementor

Popular Categories

Must Read

©2025 – All Right Reserved. IconicFM