NE

News Elementor

Latest Posts

Gwamnatin jihar Sokoto ta ƙaryata jita-jita cewa tana shirya auren gata tare da gargadin jama’a da sun yi hattara da yan damfara

Ma’aikatar Lamuran Addini ta Jihar Sakkwato ta musanta jita-jitar da ake yaɗawa cewa gwamnatin jihar na shirin gudanar da Auren Gata tare da karɓar kuɗi daga jama’a domin cike fom ɗin neman shiga shirin. A cikin wata sanarwa da Daraktan Shari’a na ma’aikatar, Abubakar Muhammad Jabbi, ya fitar, ma’aikatar ta ce wannan magana ba gaskiya...
Read more

Jam’iyyar APC na son Peter Obi ya janye daga takarar 2027 kan bashin da ya ciyo lokacin yana Gwamnan Anambara

Kwamitin yakin neman zaɓen jam’iyyar APC ya nemi Peter Obi, tsohon gwamnan Anambra kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na NDC a 2027, da ya janye daga takarar saboda zargin barin jihar da bashin dala miliyan 92.35. Kakakin kwamitin, Dele Alake, ya bayyana hakan a wata sanarwa ranar Litinin, yana mayar da martani ga bayanan gwamnatin...
Read more
1 … 9 10 11 12 13 … 56

Trending News

Editor's Picks

Gwamnan Kano Abba Kabir ya tura sunan mai magana da yawunsa, Sanusi Bature zuwa majalisa domin naɗa shi kwamishina

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunayen mutane biyu ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni, ciki har da mai magana da yawunsa, Sanusi Bature Dawakin Tofa. Sannan an miƙa sunan Hon. Balarabe Sa’idu Gani. Ana sa ran Majalisar za ta tantance mutanen biyu a ranar Talata,...

NE

News Elementor

Popular Categories

Must Read

©2025 – All Right Reserved. IconicFM