Jam’iyyar PDP ta rushe shugabanninta a Kano
Jam’iyyar PDP ta rushe shugabancin jam’iyyar na Jihar Kano, tare da sauke shugaban jam’iyyar na jihar, Dr Bello Gambo Bichi. Shugabancin jam’iyyar ne ya ɗauki matakin, wanda ya fara aiki nan take, kamar yadda wata wasiƙa mai kwanan wata 24 ga Satumba 2026 ta bayyana. Jam’iyyar ta ce rushewar ta shafi shugabancin jihar ne kawai,...
Read more