NE

News Elementor

Latest Posts

‘Ƴan sanda sun kama wani ɗan Acaba bisa zargin yi wa mata 35 fyaɗe tare da yi musu fashi da makami a jihar Bauchi

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Bauchi ta kama Gambo Hassan mai shekara 53 bisa zargin satar mutane, fyade, fashi da makami da mallakar makami ba bisa ka’ida ba. Acikin wata sanarwa da Kakakin Rundunar, Nafiu Habib, ya fitar a ranar Lahadi, 13 ga Satumba, 2026. Rundunar ta ce jami’anta sun kama Gambo Hassan, wanda ake kira...
Read more
1 … 11 12 13 14 15 … 56

Trending News

Editor's Picks

Gwamnan Kano Abba Kabir ya tura sunan mai magana da yawunsa, Sanusi Bature zuwa majalisa domin naɗa shi kwamishina

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunayen mutane biyu ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni, ciki har da mai magana da yawunsa, Sanusi Bature Dawakin Tofa. Sannan an miƙa sunan Hon. Balarabe Sa’idu Gani. Ana sa ran Majalisar za ta tantance mutanen biyu a ranar Talata,...

NE

News Elementor

Popular Categories

Must Read

©2025 – All Right Reserved. IconicFM