Ƙungiyar Ibo ta Arewa ta bayyana goyon bayanta ga Tinubu tare da yi masa alƙawarin kuri’u miliyan biyu a zaɓen 2027
Ƙungiyar siyasa ta Igbo Delegates Assembly mai wakiltar al’ummar Ibo a jihohin Arewa 19 da Abuja, ta bayyana goyon bayanta ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu domin ya sake tsayawa takara a zaɓen shugaban ƙasa na 2027. Ƙungiyar ta kuma yi alkawarin tattara ƙuri’u miliyan biyu domin jam’iyyar APC a zaɓen 2027, tare da bayyana cewa...
Read more