NE

News Elementor

Latest Posts

Mataimakin Gwamnan Kebbi Umar Abubakar-Tafida ya musanta alakanta sauya shi da hukuncin Kotun Koli kan zaben 2013

Mataimakin Gwamnan Jihar Kebbi, Umar Abubakar-Tafida, ya yi watsi da ikirarin cewa cire shi daga matsayin abokin takarar Gwamna Nasir Idris a zaben gwamna na 2027 yana da alaka da hukuncin Kotun Koli kan zaben 2023. Jam’iyyar APC ta sanar a ranar 16 ga Agusta cewa an maye gurbin Abubakar-Tafida da tsohon Kwamishinan Kudi, Alhaji...
Read more

Sanata mai wakiltar Borno ta kudu, Mohammed Ndume, ya buƙaci rundunar sojin Najeriya da ta ƙara ƙaimi wajen ceto mutanen da akayi garkuwa da su a jihar Borno

Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu, Mohammed Ndume, ya buƙaci rundunar sojin Najeriya da ta ƙara ƙaimi wajen ceto ɗaliban makaranta da matafiya da aka yi garkuwa da su a wasu al’ummomin kudancin jihar. Jaridar PUNCH ta rawaito cewa Ndume ya ce wasu daga cikin waɗanda aka yi garkuwa da su sun shafe sama da...
Read more

Rundunar ’yan sandan jihar Sakkwato ta ce jami’anta na musamman sun kashe ’yan bindiga biyu dauke da makamai, sun kwato bindigogin AK-47 guda biyu

Rundunar ’yan sandan jihar Sakkwato ta ce jami’anta na musamman sun kashe ’yan bindiga biyu dauke da makamai, sun kwato bindigogin AK-47 guda biyu da harsasai, tare da kama wasu mutane da ake zargi da hannu a kungiyoyin satar babura a sassan jihar. A cikin wata sanarwa da Jami’in Hulda da Jama’a na rundunar, DSP...
Read more
1 … 19 20 21 22 23 … 56

Trending News

Editor's Picks

Gwamnan Kano Abba Kabir ya tura sunan mai magana da yawunsa, Sanusi Bature zuwa majalisa domin naɗa shi kwamishina

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunayen mutane biyu ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni, ciki har da mai magana da yawunsa, Sanusi Bature Dawakin Tofa. Sannan an miƙa sunan Hon. Balarabe Sa’idu Gani. Ana sa ran Majalisar za ta tantance mutanen biyu a ranar Talata,...

NE

News Elementor

Popular Categories

Must Read

©2025 – All Right Reserved. IconicFM