Gwamnatin Jihar Sakkwato ta raba wa hukumomin tsaro motoci domin yaƙi da matsalar tsaro
Gwamnatin Jihar Sakkwato ta raba motocin aiki ga hukumomin tsaro daban-daban a jihar a wani mataki na ƙara ƙarfafa yaƙi da ‘yan bindiga da sauran nau’ikan laifuffuka a faɗin jihar. An sayo motocin ne a ƙarƙashin jagorancin Gwamna Ahmad Aliyu domin ƙara ƙarfafa wa hukumomin tsaro wajen gudanar da ayyukansu da kuma inganta tsarin tsaro...
Read more