NE

News Elementor

Latest Posts

Kakakin majalisar wakillai, Abbas Tajudden, ya bukaci a fara kafa ‘yan sandan jihohi daya-bayan-daya a faɗin Nigeria

Kakakin majalisar wakillai, Abbas Tajudden, ya bukaci a fara kafa yansandan jihohi daya-bayan-daya a fadin Nigeria, inda ya ce bai kamata kowace jiha ta mallaki yansanda ba ba tare da ta cika sharudan da aka ayyana ba. Abbas ya bayyana hakan ne lokacin da yake gabatar da jawabi a babban taro kan sha’anin tsaron kasa...
Read more

Majalisar Wakilai ta janye kudirinta kan ‘yan sandan jihohi tare da yin nazari kan buƙatar Tinubu

Majalisar Wakilai ta janye kudirin gyaran kundin tsarin mulki da ta gabatar domin kafa rundunar ‘yan sandan jihohi, inda ta yanke shawarar mayar da hankali kan irin wannan kudiri da bangaren zartarwa karkashin Shugaba Bola Tinubu daya aike mata. An bayyana hakan ne a zaman majalisar na ranar Talata, inda aka karanta kudirin da bangaren...
Read more

Haƙar ma’adinai ba bisa ƙa’ida ba na ƙara ta’azzarar rashin tsaro da almundahanar kuɗi – Majalisar wakilai

Kwamitin wucin gadi na Majalisar wakilai mai bincike kan haƙar ma’adinai, tsaro da yaƙi da almundahanar kuɗi ya bayyana cewa haƙar ma’adinai ba bisa ƙa’ida ba na ƙara ta’azzarar rashin tsaro, almundahanar kuɗi da kuma rage wa gwamnati kuɗaɗen shiga. Shugaban kwamitin, Sani Abdulraheem, ya bayyana haka a wani taron masu ruwa da tsaki kan...
Read more
1 … 30 31 32 33 34 … 56

Trending News

Editor's Picks

Gwamnan Kano Abba Kabir ya tura sunan mai magana da yawunsa, Sanusi Bature zuwa majalisa domin naɗa shi kwamishina

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunayen mutane biyu ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni, ciki har da mai magana da yawunsa, Sanusi Bature Dawakin Tofa. Sannan an miƙa sunan Hon. Balarabe Sa’idu Gani. Ana sa ran Majalisar za ta tantance mutanen biyu a ranar Talata,...

NE

News Elementor

Popular Categories

Must Read

©2025 – All Right Reserved. IconicFM