Atiku ya naɗa Kenneth Okonkwo a matsayin kakakin yaƙin neman zaɓensa a 2027
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya naɗa ɗan siyasa kuma jarumin fina-finai, Kenneth Okonkwo, a matsayin kakakinsa na yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2027. A cikin wasiƙar naɗin, Atiku ya bayyana cewa ya zaɓi Okonkwo ne bayan ya zama ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), yana mai yabawa...
Read more