NE

News Elementor

Latest Posts

Gwamnan Kano ya jinjinawa Ɗariƙar Tijjaniyya bisa shirya addu’o’i na musamman domin neman zaman lafiya da haɗin kan ƙasa

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya jinjinawa Ɗariƙar Tijjaniyya ta kasa bisa shirya addu’o’i na musamman domin neman zaman lafiya, haɗin kai da bunƙasar tattalin arzikin Najeriya. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da Daraktan yaɗa labaran Gwamnatin Kano, Sunusi Bature Dawakin Tofa, ya fitar. Gwamnan ya bayyana hakan ne bayan kammala taron...
Read more

Akwai buƙatar gwamnatin Sokoto ta ɗauki matakan gaggawa da inganta tsaro a faɗin jihar – Manir Ɗan’iya

Ɗan takarar gwamnan jihar Sokoto na jam’iyyar ADC, Hon. Manir Muhammad Dan’iya, ya bayyana alhini kan sabon harin ’yan bindiga da ya auku a jihar, inda aka kashe Babban Limamin ƙauyen Talluje da wasu mutum biyu a ƙaramar hukumar Bodinga. A cikin wata sanarwa da mai taimaka masa kan harkokin yaɗa labarai, Aminu Abdullahi, ya...
Read more
1 … 33 34 35 36 37 … 56

Trending News

Editor's Picks

Gwamnan Kano Abba Kabir ya tura sunan mai magana da yawunsa, Sanusi Bature zuwa majalisa domin naɗa shi kwamishina

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunayen mutane biyu ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni, ciki har da mai magana da yawunsa, Sanusi Bature Dawakin Tofa. Sannan an miƙa sunan Hon. Balarabe Sa’idu Gani. Ana sa ran Majalisar za ta tantance mutanen biyu a ranar Talata,...

NE

News Elementor

Popular Categories

Must Read

©2025 – All Right Reserved. IconicFM