Rikicin Gabas Ta Tsakiya Ya Jefa Matafiya Aikin Umrah Cikin Rudani
Rashin tabbas ya mamaye masu yunkurin zuwa Umarah a Nigeria, a yayin da rikicin Iran da Amurika ke ci-gaba da kassara zirga-zirgar jiragen sama. Rahotanni sun ce dimbin musulmi ne ke yin umarah a cikin Ramadan, inda a bara aka samu akalla mutum miliyan 122 da su ka yi ibadar. To sai dai, rikicin da...
Read more