Gumi Ya Goyi Bayan Kafa Hukumar Kula da Gandun Daji Domin Kakaɓe Ƴan Bindiga
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Ahmad Abubakar Mahmud Gumi, ya goyi bayan kafa hukumar tsaron gandun daji a Najeriya domin kakkaɓe ƴan bindiga daga dazukan ƙasar nan. Malamin ya kuma buƙaci sabuwar hukumar da ake shirin kafawa ta yi amfani da ƙarfin tuwo wajen magance miyagun laifuka. Da yake jawabi a wajen Tafsirin Ramadan a Kaduna,...
Read more