Rikici Ya Ɓarke a Mexico Bayan Sojoji Sun Kashe Wani Dilan Ƙwaya
Rikicin ya tashi ne bayan da sojojin suka kashe Nemesio El Mencho, jagoran kungiyar masu safarar ƙwaya ta Jalisco New Generation. Ƙungiyar na ɗaya daga cikin kungiyoyin da ke haɓaka sosai a ƙasar da ke Arewacin Amirka, yayin da El Mencho ya kasance dilan ƙwaya da ake nema ruwa jallo a ƙasar. El Mencho ya...
Read more