Gobara: Tinubu Ya Umarci Kashim Shettima Ya Ziyarci Kano
Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya umarci Mataimakinsa, Kashim Shettima, da ya jagoranci babbar tawagar Gwamnatin Tarayya zuwa Kano domin jajanta wa ’yan kasuwar Singer bisa gobarar da ta lalata dukiyoyi a karshen mako. Tawagar, wadda za ta tashi daga Abuja gobe, za ta isar da sakon ta’aziyyar Shugaban Kasa ga ’yan kasuwar da suka...
Read more