Super Eagles Sun kai Matakin Kwata Fainal Bayan Lallasa Mozambique Da Ci 4–0
Tawagar Super Eagles ta Nijeriya ta bayyana nasarar da ta samu a siri daya ƙwale na Gasar AFCON a kan Mozambique a matsayin “nasara mai kyau” bayan ta shiga zagayen Quater Final da gagarumin rinjaye. A sakon da ta wallafa a shafin X, kungiyar ta bayyana wasan a matsayin “wasan da ya yi daidai da...
Read more