Jihar Kaduna Za Ta Aiwatar Da Kasafin Kuɗin 2026 Ba Tare Da Rance Ba
Kwamishinan tsare-tsare da kasafin kuɗi na Jihar Kaduna, Mukhtar Monrovia, ya ce Gwamna Uba Sani bai karɓi ko sisin kobo ba da sunan rance tun bayan hawansa karagar mulki. Monrovia ya bayyana cewa za a aiwatar da kasafin kuɗin shekarar 2026 ba tare da karɓar bashi ba. A cikin wata sanarwa da ya fitar a...
Read more