Rundunar Sojin Nigeria A Gusau Ta Ce An Samu Raguwar Matsalar Tsaro A Jihar Zamfara
Kwamandan runduna ta 1, ta hukumar sojin Nigeria dake Gusau, Birgediya-General Mustapha Jimoh, ya ce ta’addanci yafara raguwar a jihar Zamfara. Jimoh ya bayyana hakan ne lokacin da yake zantawa da manema labarai a wani taro da rundunar ta shirya a Gusau, babban birnin jihar Zamfara. A cewarsa, ayyukan da sojojin ke yi karkashin atisayen...
Read more