Bincike Ya Gano Yadda Epstein Da Isra’ila Suka Mayar da Rashin Tsaron Najeriya kasuwanci
Binciken ya nuna cewa Epstein da Barak sun yi amfani da tashin hankalin Boko Haram a matsayin wata babbar dama da tazo musu ta kasuwanci, inda suka tallata fasahar leƙen asiri ga jami’an Najeriya. Sun tallata na’urorin sanya idanu da aka gwada a kan Falasɗinawa wato tsarin biometric surveillance na kamfanin FST Biometrics ga gwamnatin...
Read more