NE

News Elementor

Latest Posts

Dangote Ya Ce Rikicin Gabas Ta Tsakiya Zai Iya Sa Yan Najeriya Su Koma Rayuwa Irin Ta Lokacin Covid-19

Shugaban kamfanin Dangoye, Aliko Dangote ya yi gargadin cewa, rikicin gabas ta tsakiya zai iya tilastawa Nigeria da sauran kasashen Africa komawa aiki daga gida kamar yadda aka yi a zamanin Covid-19. Dangote ya bayyana hakan ne bayan ganawa da shugaban kasa Bola Tinubu a gidansa dake Legas, inda ya bayyana damuwa game da tasirin...
Read more

NACTAL Ta Kafa Kwamitin Mutum 7 Domin Bitar Rahoton Amurka Na 2025 Kan Safarar Mutane a Nigeria

Ƙungiyar yaki da safarar kananan yara da bautar da su ta kasa NACTAL ta kafa kwamitin mutum bakwai domin yin cikakken nazari kan rahoton safarar mutane na shekarar 2025 da ma’akatar harkokin wajen Amurka ta fitar a kan Nigeria. Kwamitin zai kuma shirya cikakkun bayanai da za su nuna gudunmawa, bayanai da ra’ayoyin ƙungiyoyin farar...
Read more
1 … 11 12 13 14 15 … 19

Trending News

Editor's Picks

Gwamnan Kano Abba Kabir ya tura sunan mai magana da yawunsa, Sanusi Bature zuwa majalisa domin naɗa shi kwamishina

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunayen mutane biyu ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni, ciki har da mai magana da yawunsa, Sanusi Bature Dawakin Tofa. Sannan an miƙa sunan Hon. Balarabe Sa’idu Gani. Ana sa ran Majalisar za ta tantance mutanen biyu a ranar Talata,...

NE

News Elementor

Popular Categories

Must Read

©2025 – All Right Reserved. IconicFM