Kwamitin Tsaro Na MDD Ya Kira Taron Gaggawa
Kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya ya kira taron gaggawa yau a birnin New York na Amurka. Taron na zuwa ne bayan da Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniyar, Antonio Guterres ya yi Allah wadai da matakin soji a yankin Gabas ta Tsakiya. Cikin wata sanarwa da ya fitar, Mista Gutterres ya ce ”matakin zai kawo...
Read more