Tinubu Ya Gana Da Shugaban Rundunar Sojin Africom
Shugaban kasa Bola Tinubu ya gana da kwamandan rundunar sojin Amurika a nahiyar Africa, AFRICOM, General Dagvin Anderson, tare da manyan jami’an tsaron Amurika da Nigeria a birnin Abuja. Tawagar ta AFRICOM ta ziyarci shugaban ne a jiya Lahadi, a wani bangare na kawancen da kasashen biyu ke yi a bangaren tsaro. Ganawar ta samu...
Read more