NE

News Elementor

Latest Posts

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ce gwamnatinsa na ƙarfafa shirye-shiryen tallafa wa gidaje masu ƙaramin ƙarfi, domin rage musu raɗaɗin matsin tattalin arziki.

Tinubu ya bayyana hakan ne yayin jawabin bikin cika shekaru 66 da samun yancin kan Najeriya, inda ya amince cewa har yanzu wasu iyalai na fuskantar matsalar samun abinci, biyan kuɗin makaranta da na asibiti, da kuma kuɗin sufuri. Ya ce matsalolin sun samo asali ne daga ƙarancin samar da kayayyaki, rashin isassun ababen more...
Read more

Atiku ya buƙaci Tinubu ya sauka daga mulki sannan ya nemi afuwar yan Nigeria saboda tsadar rayuwa

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya bayyana gwamnatin Shugaba Bola Tinubu a matsayin ɗaya daga cikin gwamnatoci mafi muni a tarihin Najeriya. A cikin wata sanarwa da Phrank Shaibu, Daraktan Kamfen ɗin Shugaban Ƙasa na jam’iyyar ADC, ya fitar a madadinsa, Atiku ya zargi Tinubu da jefa rayuwar yan ƙasa cikin ƙunci. Atiku ya...
Read more

Ƙungiyar kula da lamurran Musulmi ta Najeriya, MPAC, ta soki gwamnatin tarayya bisa rashin ambaton Falasɗinu a jawabin da ta gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya.

Ƙungiyar ta ce a taron Majalisar Ɗinkin Duniya na baya, Najeriya ta yi tsokaci sosai kan halin da ake ciki a Gaza, amma a taron na wannan shekarar, ƙasar ta kasa ambaton Falasɗinu, al’ummar ƙasar da kuma batun kafa ƙasashe biyu masu cin gashin kansu. A cikin wata sanarwa da Daraktan Zartarwa na MPAC, Disu...
Read more

Haɗin gwiwa da ƙasar China zai samar da ingantacciyar wutar lantarki ga ‘yan Najeriya – Joseph Tegbe

Gwamnatin Tarayya ta ce ƙara ƙarfafa haɗin gwiwa tsakanin Najeriya da China a fannin wutar lantarki zai taimaka wajen samar da ingantacciyar wutar lantarki, makamashin da ake iya sabuntawa da kuma samar da kayayyakin lantarki a cikin gida. Ministan Wutar Lantarki, Joseph Tegbe, ne ya bayyana hakan a daren Laraba a Abuja, yayin wani liyafar...
Read more
1 2 3 4 5 6 … 19

Trending News

Editor's Picks

Gwamnan Kano Abba Kabir ya tura sunan mai magana da yawunsa, Sanusi Bature zuwa majalisa domin naɗa shi kwamishina

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunayen mutane biyu ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni, ciki har da mai magana da yawunsa, Sanusi Bature Dawakin Tofa. Sannan an miƙa sunan Hon. Balarabe Sa’idu Gani. Ana sa ran Majalisar za ta tantance mutanen biyu a ranar Talata,...

NE

News Elementor

Popular Categories

Must Read

©2025 – All Right Reserved. IconicFM