Baba-Ahmed ya ce tun farko marigayi Buhari ya ɗauki Tinubu a matsayin barazana ga Najeriya
Shugaban jam’iyyar PRP na ƙasa, Hakeem Baba-Ahmed, ya ce tsohon Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, bai goyi bayan miƙa mulki ga Bola Tinubu a 2023 da zuciya ɗaya ba, saboda yana ganin shugabancinsa zai iya zama matsala ga ƙasar. Baba-Ahmed ya bayyana hakan ne a wani taron da Ƙungiyar Dattawan Arewa (NEF) ta shirya, inda ya...
Read more