NE

News Elementor

Latest Posts

Gwamnatin tarayya ta hana ministoci da manyan jami’an gwamnati yin balaguro ƙasashen waje ba tare da neman izini ba

Gwamnatin tarayya ta haramtawa ministoci, shugabannin ma’aikatu da hukumomi da sauran manyan jami’an gwamnati, yin balaguro zuwa kasashen waje ba tare da samun izini daga ofishin sakataren gwamnatin tarayya ba. Gwamnatin ta kuma umarci ma’aikatar harkokin waje ta tabbatar duk jami’in da za iyi balaguro zuwa kasashen waje ya gabatar da takardar izini daga sakataren...
Read more

Yadda aka yi jana’izar Marigayi Sarkin Gumel Ahmad Muhammad Sani cikin alhini da juyayi

Dubban al’ummar jihar Jigawa da sauran sassan Najeriya, sarakunan gargajiya, ’yan siyasa da sauran manyan baki sun halarci sallar jana’izar marigayi Sarkin Gumel, Alhaji Ahmad Muhammad Sani II, wanda ya rasu yana da shekaru 85. An gudanar da sallar jana’izar ne a fadar marigayi sarkin da ke Gumel da yammacin Juma’a, 4 ga Satumba 2026,...
Read more

DSS ta buƙaci lauyanta ya dakatar da ƙarar da ta shigar kan Sowore har sai bayan babban zaɓen 2027

Hukumar tsaron farin kaya a Najeriya DSS ta umarci lauyanta, Akinolu Kehinde, SAN, da ya ɗauki matakin dakatar da ƙarar da take yi wa ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar AAC, Omoyele Sowore, kan zargin cin zarafin mutane ta kafafen sada zumunta, har zuwa bayan zaɓen shugaban ƙasa na 2027. Jaridar Punch ta rawaito cewa...
Read more

Ɗaliban fannin likitanci na tsara shirin barin Najeriya tun kafin kammala karatu – NMA

Kungiyar Likitocin Najeriya (NMA) ta bayyana cewa wasu daliban likitanci yanzu suna fara shirin barin Najeriya zuwa kasar waje tun kafin su kammala karatunsu, sakamakon rashin kyakkyawan yanayin aiki da makoma a fannin lafiya. Shugaban NMA, Farfesa Afekhide-Ernest Omoti, ya ce wasu daliban na fara rubuta jarabawar cancantar aiki a kasashen waje tun lokacin koyon...
Read more
1 … 4 5 6 7 8 … 19

Trending News

Editor's Picks

Gwamnan Kano Abba Kabir ya tura sunan mai magana da yawunsa, Sanusi Bature zuwa majalisa domin naɗa shi kwamishina

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunayen mutane biyu ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni, ciki har da mai magana da yawunsa, Sanusi Bature Dawakin Tofa. Sannan an miƙa sunan Hon. Balarabe Sa’idu Gani. Ana sa ran Majalisar za ta tantance mutanen biyu a ranar Talata,...

NE

News Elementor

Popular Categories

Must Read

©2025 – All Right Reserved. IconicFM