Jam’iyyar APC na son Peter Obi ya janye daga takarar 2027 kan bashin da ya ciyo lokacin yana Gwamnan Anambara
Kwamitin yakin neman zaɓen jam’iyyar APC ya nemi Peter Obi, tsohon gwamnan Anambra kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na NDC a 2027, da ya janye daga takarar saboda zargin barin jihar da bashin dala miliyan 92.35. Kakakin kwamitin, Dele Alake, ya bayyana hakan a wata sanarwa ranar Litinin, yana mayar da martani ga bayanan gwamnatin...
Read more