Ƙarancin albashi da matsin lamba a aiki na sa mata Ƴan Jarida tunanin barin aiki Arewacin Nigeria- Rahoto
Ƙungiyoyin Mata Media Organisation da Mata Media Foundation sun yi kira da a ƙara mayar da hankali kan lafiyar kwakwalwa da jin daɗin mata ’yan jarida, bayan gudanar da wani bincike na farko da ya shafi mata ’yan jarida 58 a faɗin Arewacin Najeriya. Binciken mai taken “Nauyin da Ba a Bayyanawa, Ƙarfin da Ake...
Read more