An jiyo karar sabbin harbe-harbe da abubuwan fashewa a Yamai babban birnin Jamhuriyar Nijar da sanyin safiyar Asabar
Rahotannin da gidan talabijin na Al-Jazeera ya tattara na cewa an jiyo karar harbe-harbe da abubuwan fashewa a wasu sassan Niamey, babban birnin Jamhuriyar Nijar, da sanyin safiyar Asabar, kamar yadda shaidun gani da ido biyu suka shaida wa kamfanin dillancin labarai na Reuters, yayin da har yanzu ba a san musabbabin lamarin ba. Wata...
Read more