NE

News Elementor

Latest Posts

Dangote zai ba da kashi ɗaya bisa uku na dukiyarsa ga ayyukan jin ƙai – Halima Dangote

‘Yar hamshaƙin attajirin Afirka, Aliko Dangote, wato Halima Dangote, ta bayyana cewa mahaifinta ya tsara ba da kashi ɗaya bisa uku na dukiyarsa ga ayyukan jin ƙai a matsayin wani ɓangare na tsarin gadonsa. Halima, wacce ke cikin amintattun gidauniyar Aliko Dangote Foundation, ta shaida wa Bloomberg cewa Dangote ya samu amincewar iyalansa kan wannan...
Read more

Tinubu ya amince da faɗaɗa Rundunar Sojin Najeriya zuwa rundunoni 12 tare da daukar sabbin sojoji dubu 28

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da faɗaɗa tsarin Rundunar Sojin Najeriya daga rundunoni takwas zuwa 12 tare da ɗaukar sabbin sojoji 28,000 domin ƙarfafa tsaron ƙasa. Sanarwar da mai bai wa shugaban kasa Shawara kan yaɗa labarai , Bayo Onanuga, ya fitar a ranar Alhamis ta ce matakin zai inganta jagoranci da gudanar da...
Read more

Yan bindiga sun kai hari da rana tsaka, inda suka kashe sama da mutum 22 tare sace dabbobi a ƙauyen Sauna da ke karamar hukumar Talata Mafara.

Wani mazauni garin Sauna da ya zanta da lconic FM Nigeria wanda ya nemi a sakaya sunansa, ya ce yan bindigar sun kai harin ne da rana tsaka inda suka mamaye ƙauyuka da dama dake karkashin mazaɓar Sauna. Ya ce da farko sun yi kokarin shiga garin Sauna amma bayan musayar wuta da ƴan banga...
Read more

NDLEA ta kama mutane 77,859 tare da ƙwace kilo miliyan 14.8 na miyagun ƙwayoyi cikin shekara biyar – Marwa

Shugaban hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta kasa (NDLEA), Brig.-Janar Mohammed Buba Marwa (mai ritaya), ya ce hukumar ta kama mutane 77,859 da ake zargi da laifukan miyagun ƙwayoyi tare da ƙwace sama da kilo miliyan 14.8 na miyagun ƙwayoyi tsakanin shekarar 2021 zuwa 2025. Marwa ya bayyana hakan ne a Dutse...
Read more
1 … 6 7 8 9 10 … 19

Trending News

Editor's Picks

Gwamnan Kano Abba Kabir ya tura sunan mai magana da yawunsa, Sanusi Bature zuwa majalisa domin naɗa shi kwamishina

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunayen mutane biyu ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni, ciki har da mai magana da yawunsa, Sanusi Bature Dawakin Tofa. Sannan an miƙa sunan Hon. Balarabe Sa’idu Gani. Ana sa ran Majalisar za ta tantance mutanen biyu a ranar Talata,...

NE

News Elementor

Popular Categories

Must Read

©2025 – All Right Reserved. IconicFM