Wani mahaukacin kare ya ciji mutane 18 a jihar Kano
Rahotanni sun ce akalla mutane 18 ne wani kare da ake zargin ya kamu da cutar hauka ya ciza a ƙaramar hukumar Garko ta jihar Kano. Bayan faruwar lamarin, Hukumar Tsaron Gandun Daji ta Najeriya (NFSS), reshen Garko, ta ƙaddamar da wani aikin neman karen da wasu karnuka biyu da ake zargin su ma sun...
Read more