Gwamna Ahmed Aliyu ya nemi ƙarin haɗin gwiwa da gwamnatin tarayya domin magance matsalar tsaro a jihar Sokoto
Gwamnan Jihar Sokoto, Ahmed Aliyu, ya yi kira da a ƙara ƙarfafa haɗin gwiwa tsakanin Gwamnatin Tarayya da gwamnatocin jihohi domin kawo ƙarshen ’yan bindiga da sauran laifukan da ke addabar wasu sassan ƙasar. Gwamnan ya yi wannan kiran ne a cikin saƙonsa na ranar samun ’yancin kan Najeriya, yayin da ƙasar ke bikin cika...
Read more