Babban jami’in kula da kuɗaɗen ISWAP ya miƙa wuya ga sojoji a Borno
Wani babban jami’in kula da harkokin kuɗi na ƙungiyar ISWAP tare da yara maza biyu sun miƙa wuya ga dakarun Bataliya ta 3 ƙarƙashin Rundunar Task Force Brigade ta 24 ta Operation Hadin Kai a Jihar Borno. Rundunar Sojin Najeriya ta tabbatar da hakan a cikin wata sanarwa da ta fitar a daren Asabar, tana...
Read more