Nuhu Ribadu ya gana da Mataimakin Sakataren Harkokin Siyasa na Amurka domin ƙarfafa tsaro tsakanin Najeriya da Amurka
Mai Ba Shugaban Ƙasa Shawara kan Harkokin Tsaro, Nuhu Ribadu, ya gana da Mataimakin Sakataren Harkokin Siyasa na Amurka, Frank Garcia, domin tattauna hanyoyin ƙara ƙarfafa haɗin gwiwar tsaro tsakanin Najeriya da Amurka. Bangarorin biyu sun duba ci gaban da aka samu a yarjejeniyar haɗin gwiwa tsakanin ƙasashen biyu, musamman a fannonin yaƙi da ta’addanci,...
Read more