Tambuwal ya ce Atiku da ADC na hana Tinubu bacci saboda zaɓen 2027
Tsohon gwamnan Jihar Sokoto, Sanata Aminu Waziri Tambuwal, ya bayyana cewa ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, da jam’iyyarsa suna hana Shugaba Bola Ahmed Tinubu samun nutsuwar barci. Tambuwal ya yi zargin cewa Tinubu da jam’iyyar APC suna kitsa wasu tsare-tsare domin dakile ci gaban ADC, amma Allah na rusa waɗannan shirye-shirye....
Read more