NE

News Elementor

Latest Posts

Tinubu ya ceci Nijeriya daga wargajewa — Mataimakin Shugaban ƙasar Nijeriya Kashim Shettima

Mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima ya ce matakan tattalin arzikin da Shugaba Bola Tinubu ya ɗauka sun ceci Najeirya daga durƙushewar tattalin arziki da kuma kare Najeriya daga “wargajewa.” Shettima ya yi wannan bayanin ne ranar Asabar yayin da yake zantawa da manema labarai jim kaɗan bayan ya ziyarci Shugaba Tinubu a Legas. Da yake...
Read more

Bindiga AK-47 zai yi maganin duk wanda zai hana mu tara wa Tinubu ƙuri’u miliyan biyu da rabi a jihar Edo – Jarrett Tenbe

Shugaban jam’iyyar APC a jihar Edo, Jarrett Tenebe, ya yi barazanar amfani da bindiga kirar AK-47 kan waɗanda ke ƙokarin dakile shirin jam’iyyar na samun kuri’u miliyan 2.5 ga Shugaba Bola Tinubu a zaɓen 2027, kalaman da tuni suka fara haifar da cece-kuce. Tenebe ya yi kalaman ne a birnin Benin jiya Juma’a yayin da...
Read more
1 … 5 6 7 8 9 … 56

Trending News

Editor's Picks

Gwamnan Kano Abba Kabir ya tura sunan mai magana da yawunsa, Sanusi Bature zuwa majalisa domin naɗa shi kwamishina

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunayen mutane biyu ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni, ciki har da mai magana da yawunsa, Sanusi Bature Dawakin Tofa. Sannan an miƙa sunan Hon. Balarabe Sa’idu Gani. Ana sa ran Majalisar za ta tantance mutanen biyu a ranar Talata,...

NE

News Elementor

Popular Categories

Must Read

©2025 – All Right Reserved. IconicFM