Kotu ta kwace kadarori 48 da ke da alaƙa da tsohon ministan shari’a Abubakar Malami
Kotu ta kwace kadarori 48 da ke da alaƙa da tsohon ministan shari’a Abubakar Malami Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ba da umarnin kwace kadarori 48, ciki har da wata jami’a, da ake alaƙanta wa ga tsohon antoni janar kuma ministan shari’a, Abubakar Malami, tare da mayar da su hannun gwamnatin tarayya. Mai...
Read more