Ofishin Kula Da Ƙorafe-Ƙorafen Haraji Zai Ƙarfafa Amincewar Al’umma Da Tsarin Haraji – Ministan Yaɗa Labarai
Gwamnatin Tarayya ta sake jaddada aniyar ta ta gina tsarin gudanar da haraji mai tsare gaskiya, tare da mayar da hankali kan buƙatun ’yan ƙasa, a wani ɓangare na Ajandar Sabunta Fata ta Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, shi ne ya bayyana hakan ranar Litinin...
Read more