Majalisar Dattawa Za Ta Tattauna Batun Ware wa Hukumar Bogi Naira Biliyan 1.3 A Kasafin Ƙudin 2026
Ana sa ran Majalisar Dattawan Najeriya za ta tattauna cece-kucen da suka biyo bayan ware wa wata hukuma da ake zargi da kasancewa bogi mai suna Presidential Foreign Intervention Promotion Council kuɗi har Naira biliyan 1.3 a cikin kasafin kuɗin shekarar 2026, a zamanta na ranar Talata. Jaridar The PUNCH ta ruwaito cewa batun ya...
Read more